12/30/2022 0 Comments Sheikh albani zariaHe obtained his first degree on Information Technology from the Federal University of Technology Yola, Adamawa State. He had his primary education in the area before he moved to Barewa College. The father of Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani, Abu Abdurrahman, hails from Kano but the Sheikh was born and bred in Muchia Sabon Gari, Zaria. Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star. Za kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin suĭon Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana. Sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi Sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation īayan karatutuka na Sheikh Albani Zaria Audio mp3 za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani karen bana da sauran su. Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani karshen alewa kasa. Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani karatun karshe audio. Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna wanda yayi ficce wajen koyarwa da kuma yada addinin Allah a gida nigeria dakuma wasu daga cikin makotan nigeria.Muna aduar Allah ubangji ya jikan Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani ya kuma kai haske da rahama kabarin sa, muku Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.Ī cikin wannna man haja in an duba akwai wasu lectures da kuma karatuttukan na Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani kamar application na dauke da wasu zababu daga lectures da Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani zaria yayi alokacin da yake raye. Luke Hospital in Wusasa area of Zaria where he was pronounced dead. The wife died on the spot of the shooting while the Sheikh was rushed to St. Unknown gunmen in Zaria have killed Sheikh Muhamman Auwal Albani Zaria and one of his wives in the late hours of yesterday on their way back home after attending the usual evening Tafsir lecture in the city.
0 Comments
Leave a Reply. |
AuthorWrite something about yourself. No need to be fancy, just an overview. Archives
January 2023
Categories |